SANARWAR FARA DAUKAR SABBIN DALIBAI

Share:

 Assalamu alaikum warahamatullah
Makarantar Umar bn kattab li tahafizul Qur'an dake Gachi kankia
Nasanar da iyayen yara fara tan tance sabbin dalibai na shekarar ١٤٤١/١٤٤٢ -2020.
wanda ke gudana kamar haka 
Ranakun Asabar da Lahadi 9:00am dakuma Alkhamis 2:00pm a harabar makarantar dake Suleiman primary school Gachi kankia.
Domin nemaan qarin bayani ana iya tuntubar wannan number 

07035674655
Allah yayi mana jagoranci

No comments