WASIYYOYI GA MAHADDATA QUR'ANI 001

Share:
WASIYYOYI GA MAHADDATA QUR'ANI 001
      Sako Daga
     Sheikh Mustapha Baba Ilelah
Chairman Bauchi Qur'anic Recitation competition

  Gabatarwa
Dalibin da ya sa zamu gabatar da wannan wasiyyoyi sune:-
1-Tunasar da mahaddata Qur'ani akan siffantuwa da kyawawan dabi'u da Qur'ani ya zo dashi,kamar yanda aka tambayi Uwar muminai Aishatu R.A akan dabi'un annabi saw sai tace dabi'un annabi saw itace Qur'ani.
2-Tunasar da mahaddata Qur'ani akan Harkin Allah akan su.
3-Tunasar da mahaddata Qur'ani akan falalar Qur'ani da dagewa wajen Tilawa.
4-Tunasar da mahaddata Qur'ani akan Hukuncin haddar Qur'ani a musulunci.
5- Tunasar da mahaddata Qur'ani akan girmama na gaba da tausayin na kasa.
6-Illar wulakanta na gaba da kai da Illar girman kai ga wanda basu haddace Qur'ani ba.
7-Illar tawaye da mahaddata Qur'ani su keyi ga limaman Unguwarnin su.
8-Falalar tawali'u ga mahaddata Qur'ani.
9-Tunasar da mahaddata Qur'ani lokutan muraji'ar Qur'ani
10-Tunasar da mahaddata Qur'ani kiman su da darajarsu cikin al'ummm

Mu Hadu a kashi na 002

           Fassar wasiyyoyi
     Abdurrahman Adamu Aliyu Jahun

No comments