Haramcin zagin musulmi

Share:

Haramcin zagin musulmiعن عبدالله بن عمرو رضي الله عنهماقال:قال رسول الله صل الله عليه وسلم قال:((أن من أكبر الكبائر أن يلعن رجل والديه"قيل يارسول الله!وكيف يلعن رجل والديه؟قال:((يسب رجل أبارجل فيسب أباه ويسب أمه))


رواه البخارى ومسلم


daga Abdullahi dan amriyyu Allah yakaramasu yarda yace:manxon Allah S.A.W yace:((yana daga cikin manyan laifuka shine mutum ya zagi mahaifansa,sai sukace:ya manxon Allah ya za'ayi mutum yaxagi iyayansa? sai manzon Allah S.A.W yace:((shine mutum yazagi uban wani, sai shima yarama ko kuma zagi mahaiyarsa,sai shima yarama))


bukhari da muslum ne suka ruwaitoshi


عن أنس رضي الله قال:لم يكن رسول الله صل الله عليه وسلم فاحشا ولا لعانا ولا سباب.

رواه البخارى

Anas Allah yakaramasa yarda yace:manxon Allah baikasance mai alfahashaba ko mai yawan la'anta ko kuma zagi.

bukhari ne ya ruwaitoshi.

عن إبن مسعود رضي الله عنه قال:قال رسول الله صل الله عليه وسلم((سباب المسلم فسوق وقتاله كفر))

رواه البخارى ومسلم


daga  dan masa'udu Allah yakaramasa yarda yace:manxon Allah S.A.W yace:((zagin musulmi fasikanci ne yakarsa kafirci ne))

bukhari da muslum suka ruwai toshi.

عن عبدالله بن عمرو بن العاص رضي الله عنهما قال:قال رسوالله صل الله عليه وسلم:((المسلم من سلم المسلمون من لسانه ويده))

رواه البخارى ومسلم.


daga Abdullahi da amriyyu da asin Allah yakaramasu yarda yace:manxonAllah S.A.W yace:((shi musulmi shine wanda yakubutar da dan uwansa musulmi daga harshensa da hannunsa)).

bukhari da muslum suka ruwaitoshi.

Allah yasa mudace


سبحانك اللهم وبحمدك، أشهد أن لاإله إلا أنت،أستغفرك وأتوب إليك.

No comments