Gwamna Masari na jahar Katsina ya rantsar da kwamishinoni

Share:
An Rantsar da Kwamishinoni a Jahar Kataina...
Gwamnan Jahar Katsina ya Rantsar da Kwamishinoni Gwamnatinsa a yau din nan.
Ga Jerin sunayen Kwamishinonin da Maaikatunsu kamar Haka:
1. Education Dr.Badamasi Charanci
2.Hamza Sule Environment
3.Health Engr Yakubu Nuhu
4.Resource Development Abdullahi Imam
5. Information Abdulkarim Dutsi
6. Local Government Chieftain
Affairs Rt Hon Yau Gwajo Gwajo
7. Finance Kasim Mutallab
8.Water Resource Musa Adamu
9. Land and Survey Usman Nadada
10. Commerce and Tourism Muntari Kado
11. Women Affairs Rabi Daura
12. Work's and Transport Tasiu
Dahiru Dandagoro
13. Sport and Social Development Sani Danlami
14. Budget and Planning Faruk Jobe
15. Science and Technology Dr. Rabe Nasir
16. Special Duties Abdulkadir Zakka
17. Rural Development Mustapha Kanti Bello

No comments