[Labari] Da dumi duminsa masarautar katsina

Share:
Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatu

Masarautar katsina kar kashin jagorancin mai martaba sarkin Katsina Alh Abdulmumini Kabir Usman ya bayar da sanarwa ta cewa wannan karon baza ayi hawan sallah ba saboda nuna alhinin jama'ar da aka kashe saka makon harin yan ta'adda a wasu yankuna na jahar ta Katsina. wadda masarautar tafitar da takarda mai sa hannun Alh Bello m Iffo (sallaman katsina).

Allah muke roqo yakawo zaman lafiya a jahar katsina da kasa baki daya.

Almustapha suleiman Idris


No comments