Yan Bingida kan Babura sun kai hari a Katsina

Share:

 Assalmu alaikum warahamatullahA dai safiyar yau Talata ne wasu mahara akan babura suka kai harin kan mai uwa da wabi a wanigari dake karamar hukumar Batsari da ake kira da Bargaja a cikin jahar Katsina.

 Mun sami wannan labari ga jaridar Daily Trust reports.Maharan sunzo ne kan babura inda sukai ta harbin jama'a baji  bagani da sanyin safiyar yau Talata.Wdanda abun ya faru kan idonsu sunce tun nan take sun kashe mutun ukku(3) zuwa shidda(6) har lahira kuma suka tai da Shanu masu yawan gasket.Almustapha suleiman kankia


No comments