[Nesa tazo kusa ] Aikin qashin gadon baya (spinal cord) ya fara gudana a Muhammadu Buhari Specialist Hospital dake Kano.

Share:

Muhammadu Buhari Specialist Hospital ya aiwatar da aikin qashin gadaon baya (Spinal Cord) nafarko a Kano) da kuma aikin qwaqwalwa nabiyu (anyi nafarko watanni kadan dasuka wuce).

Ministan lafiya na kasa ya tabbatar da cewa asibitin MBuhari dake Giginyu a jahar Kano shine yafi kowanni asibin gov kayan aiki a Nigeria.

Mara lafiya tafarko an turota daga Nassarawa state. Anmata aikin spinal cord kuma har tamike tsaye

Inda Mara lafiya ta biyu akai mata aikin qwaqwalwa.

Gov Abdullahi Ganduje da mataimakinsa sunkai ziyarar gani da Ido wannan asibitin. Inda suka zanta da Wanda akai musu operation din

Gogaggen likitan Daya jagoranci tawagar likitoci sukai aikin qwaqwalwa na farko wato Dr. Shuaibu Danbatta. Shine yasakeyin wannan aiki a karo na biyu.

Almustapha suleiman kankia

07035674655

No comments