[N-power 2019 Registration ] Buhari yafadi ranar fara Registration na wannan shekarar ta 2019

Share:
Shirin N-POWER dai wani tsarine da Gamnatin shugaba Muhammad Buhari ta bullo dashi tun hayewarta karagar mulkin Nigeria a inda aka sama matasa akinyi tun a kashi na farko na shirin a shekarar 2016 inda zun zurutun matasa Dubu Dari Biyar suke anfana da ita kuma ana biyan su kudi #30000  kowane wata haka kashi na biyu na shirin a shekrar 2017.

yanzu dai Mr. Afolabi imoukhuete babban jami'in dake kula da shirin na N-power kuma babban mai taimakama fadar shugaban kasa akan shirin na N-power ya bayyana a ranar 20 February ,2019 yayin wani vied vidio na kai tsaye da yayia facebook cewa Gwamnatin Apc da shugaba Buhari  sun shirya don cigaba da wannan tsarin.

sannan shima shugaba Muhammadu Buhari da kansa ya bayyana cewa za'a cigaba da diban matasa don samar masu da ayyukan yi bayan kammala zabubbukan 2019.

haka kuma shima Mr. Afolabi imoukhuete yace abasu lokaci kadan yanzu haka akwai aprovalda suke jira daga majalisar zartarwa ta kasa. amman muna sa ran nanda watan April ne za'a fara daukan sabbin yan N-power.

kuma a kasance tre damu don samun ranar da za afara.


Almustapha suleiman kankiaNo comments