[Labari] Masu Garkuwa da mutane sunyi Garkuwa Alaramma Ahmad Suleiman

Share:

Assalamu alaikum warahamatullah

Masu Garkuwa da Mutane sunyi Garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman Kano da abokanan tafiyarsa mutum biyar a tsakanin garin Sheme zuwa Kankara na jihar Katsina.

Kan hanyarsa daga dawowa daga jihar Kebbi domin komawa gida kano 

muna addu'ar Allah ya bayyanar dasu ya kare sauran al'ummah daga faruwar haka sukuma Allah ya shiryar dasu su daina wannan ta'asar.

Amine

Almustapha suleiman Idris 

07035674655

No comments