[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Bunkasa Kasuwancinka ta Social Media (Ga Masu Kananan Sana'o'i).

Share:

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Bunkasa Kasuwancinka ta Social Media (Ga Masu Kananan Sana'o'i).


Cibiyar bincike da wayar da kan al'umma akan yanar gizo ta shirya bada horo ga 'yan uwa maza da mata masu kananan sana'o'i har guda 250 akan yadda zasuyi amfani da social media su kara bunkasa sana'arsu.

Ina gani wasu daga Fans dina a Facebook da WhatsApp suna saka hotuna kayayyakin da suke siyarwa hakan yasa mukaga bukatar bada wannan horo domin koyar dasu yadda zasuyi cikin sauki, za'a koyar dasu abubuwa kamar haka:

1. Yadda mutum zai gyara hotunan kayansa ko ya rubuta lambar wayasa da sunan kamfaninsa.

2. Yadda zai tsara talla na Video.

3. Yadda ake yin rubutun talla.

4. Yadda zai tsara a biyashi kudi online payment

5. Yadda zaiyi register cikin sauki da hukuma.


*Kyauta ne wannan taron*


*Note* Don Allah idan kasa baka da bukata kada ka shiga ka bari iya wadanda suka cancanta su samu.


Za'a gabatar da taron kamar haka:

Asabar 16 zuwa Jumu'a 12, March, 2019.

Online Za'ayi.

Duk wanda zaiyi Register ana bukatar ya zama yana yin WhatsApp.


Domin yin register sai ka shiga link dake kasa:-

http://www.sharfadi.com/2019/03/05/kayi-register-yanzu-taron-horaswa-akan-yadda-zaka-bunkasa-kasuwancinka-ta-social-media-ga-masu-kananan-sanaoi/


Bayan kayi register sai ka cigaba da duba email dinka lokaci zuwa lokaci.


Mungode.


Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi Tech.

05-03-2019

#OnlineBusiness

No comments