[Fatawa] YA SAKI MATARSA TANA IDDA?

Share:


                             ﷽

Assalamu alaikum warahamatullah.


Tambaya:


Assalamu alaikum malam dafatan antashi lfy. Malam in miji yai Ma matarshi saki daya tana idda ta shiga tsarki na uku bata karasa kwanakinta ba, sai ya karashe saki biyu, to malam menene hukuncin haka ?. Amsa:


Wa'alaikum assalam, Idan miji ya saki matarsa tana idda ta şaku, kuma za ta cigaba da iddarta da ta faro, ba za ta sako wata sabuwa daga farko ba.


Allah ne mafi sani.


Dr. Jamilu Zarewa.

No comments