[Fatawa Tambaya ta shidda 6] Malan wannan mace ce, take tambayar , yaya za ta yi, idan jinin hailarta bai tsaya ba; a kamar yadda ta saba

Share:
 
                     
                    
Assalamu alaikum warahamatullahTAMBAYA: Malan wannan mace ce, take tambayar , yaya za ta yi, idan jinin hailarta bai tsaya ba; a kamar yadda ta saba?

AMSA: To,  sai ta Kara kwana ukku a bisa yadda ta Saba. In kwana ukkun suja kare, bai tsaya ba,  sai ta yi wanka ta ci gaba da sallah; jinin yazama na ciwo, ba jinin haila ba ne.ALLAHU TA ALA A ALAM

SHEIK ABUBAKAR MAHMUD GUMIAlmustapha suleiman Idris kankia

No comments