[ Fatawa Tambaya ta Biyar 5] Wai tilas tilas ne mai wanka sai ya daura wani mayafi ( gyauto, ko Baante) don rufe al'aurarshi,a lokacin da yake wankan?

Share:

                         
                           ﷽
Assalamu alaikum warahamatullahTAMBAYA: Wai tilas tilas ne mai wanka sai ya daura wani mayafi ( gyauto, ko Baante) don rufe al'aurarshi,a lokacin da yake wankan?

AMSA: A'a ba dole ba ne, cewa dai aka yi, al'aura mai kauri (kamar Azzakari ko farji), mutum koko yana shi kadai ne, mustahabbi ne ya rufe ta, amman ba tilas ba, saboda haka rashin yi din dai zai zamo makarufi.

ALLAHU TA ALA A ALAM

SHEIK ABUBAKAR MAHMUD GUMIAlmustapha suleiman Idris kankia

No comments