[ Duba ka Gani ] ABU Zaria ta fitar da 1st, 2nd & 3rd List na Admission 2018/2019 session

Share:

Jami'ar Ahmadu Bello dake zaria tafitar da sunayen daliban da suka nemi damar samun karatu a makarantar na shekarar 2018/2019 session .

Hanyar sanin kasamu ko kuwa a'as

Hanyar itace

1. ka ziyarce shafin makarantar.ta httpsnug//putme.abu.educative.ng/index.php

2. ka shigar da number dinka ta Jamb

3. sai ka danna serch admission status

-ko wane dalibi ya tabbatar daya yi uploading din ssce dinsa

-sannan dalibi ya tabbatar yaje ABU yaje makarantar ya karbi takardar shedan zama dalibi wato (Admission letter) ana bayarwa daga karfe 9:00 na safe kowacce rana

- Dalibi ya tafi da scratch card din da za a bincika jarabawarsa

Almustapha suleiman kankia

abuabdullah.com.ng

No comments