Bankwa Bayan Zaben Gwamnoni

Share:
Tawagar gwamnan jihar Katsina Rt Hon Aminu Bello Masari sun yi ban kwana da shugaban kasa 

Muhammad Buhari, Zababben shugabab Nigreria a filin jirgin sama na Malan Umar Musa Yar'adua, inda shugaban zai hau babban jirgi zuwa Abuja bayan ziyar hutun zabe ta kwana biyar da ya yi a Daura tare da jama'arsa.

Almustapha suleiman kankia

No comments