HUKUMAR ZABE (INEC) TA DAGE ZABE.

Share:

HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA  (INEC) TADAGE ZABE.Shugaban hukumar zabe a Nigeria Pro. Yakubu Mahmood yaba sanarwar dage zaben shugaban kasa da "yan majalisun Tarayya da aka shirya gudanarwa rana Asabar 16/2/2019 zuwa ranar 23/2/2019, hakan tafaru ne adalilin zaman tattaunar da suka shiga adaren zaben wanda hakan yaba damar dage zaben zuwa satin gaba don samun daidaito ga matsalar da suka tattauna anfuskanta tana shirin faruwa ga samun ingantaccen kuma sahihin zabe a dai dai wannan lokacin, Pro Yakubu Mahmood yayyana hakane bayan sun kammala taron masu ruwa da tsaki akan harkar tsaro da zabe a Nigeria.

Almustapha suleiman Idris kankia 

@abuabdullah.com.ng 

07035674655

No comments