Yanzu yanzu jami'an tsaro sun kama BUBA GALADIMA

Share:

Mai Magana Da Yawun Jam'iyar Kanfendin PDP Buba Galadima Ya Shiga Hannun Jami'an Tsaro A Yau din Nan Lahadi
Daya Daga Cikin Yaran Buba Galadiman Ta Shardawa Jaridar Daily Nigerian cewa Baban Nata Ya shiga hannun Jamian ne da ba a san ko suwaye ba yau din a anguwar su dake Wuse 2 Area, A wata Moto da batada Number a jiki.
sauran bayanai akan yadda lamarin yafaru na nan zuwa da yardar ALLAHU.
Almustapha suleiman idris kankia
abuabdullah.com.ng 
07035674655

No comments