Trader Moni Wanda Mutane Ke Kira da Tallafin Buhari, Ba Wai Kyauta Bane Rancene, Ga Wanda Ya Ranta To Yaji Tsoron Allah Ya Maida Wannan Kudin, Kuma Za'a Bashi Wasu.
Ga Bayanin Yadda Ake Mayar da Rancen nan:-http://www.edu.sharfadi.com/2018/11/12/yadda-zaka-mayar-da-rancen-trader-moni-da-ka-karba/
*Mungode*
No comments