[[ TSOKACI]] Murnar Nasar Zabe

Share:

Assalamu alaikum warahamatullah

Yan uwa masu albarka, zan anfani dawannan kafa don in tunatar damu wani muhimmin abu dake tunkarar mu cikin wadannan kwanaki na fadin sakamakon zabe, To yan uwa mu lura kwarai da ainun in ansamu nasara wurin murnar nan baku ganin yaran yan siyasa, sai na talakawa yan uwana, muyi ta hauka harda rasa rayuka, to anfanin wadanan kujerun sai ya wadaci yaransu suke tunawa damu, don haka mukula mu kiyaye rayukan mu da afkawa a halaka.

Wannan shawara ce ta wannan shafin.

Allah yayi jagora ga wadanda suka sami nasara.

Almustapha suleiman Idris kankia

abuabdullah.com.ng

07035674655

No comments