TAKUSA RASA IDO TA GUDA BIYU KO MAYE DALILI?

Share:

TAKUSA RASA IDO TA GUDA BIYU KO MAYE DALILI?

Ciwon idone wanda yanzu Ya Koma Ciwon Daji (Cancer) Labarin Nata Mai Ban al'ajjabi ne da tausayi Wannan Yarinya Da Kuke Ganin Hoton Ta idon Ya Fara Rubewa Sunanta Fatima Aminu Tana Fama Da Ciwon Daji Cancer Yanzu Haka Ciwon Nata Ya Samo asaline Daga Dan Qurji dake Fitowa Dan Adam A Ido Wanda Ake Kiransa Da suna Hakiya

Sakamakon Rashin Karfin zuwa Asibiti Ciwon Yanaci Da kadan Kadan Harsaida Ya koma Cutar Kansa Inda Yanzu Haka kullum Idon Nata Kara Lalacewa Yakeyi

Wannan Yarinya Tana Zaune Da Iyayen karamar Hukumar Mahuta Dake Jahar Kabbi Wannan Yarinya Yanzu Haka anaso akaita asibiti Domin Ceto Rayuwarta Amma Iyayanta Basu Da halinda Za'a kaita Asibitin kudin aikin

kimanin naira Dubu arba'in da Bakwai Da Hakane Ake Rokon yan uwa masoya monzon Allah S.a.w Dasu Taimaka Masu Da abinda Allah

Ya hore Domin A Samu akaita Asibitin Domin ceto Rayuwarta

Gamai Bukatar Taimakawa Zaku Iya Anfani Da wannan lambar Account

Acc No 3141118062

Acc Abubakar . B

B N Eco

Domin Karin Bayani Zaku Iya Tuntubar Wannan Lamba Kamar Haka

07083230306

Ku Taimaka Mata Da share ko like Shima Sadukarwa ne


No comments