[Siyasar Kano] An Yiwa Sheikh Daurawa Juyin Mulki a Hisbah

Share:

Assalamu alaikum warahamatullah.

Kamar yadda labari yake riskarmu yanzu cewa comanda Hisba na Jahar Kano Sheik Aminu Ibrahim Daurawa na gab da rasa kujerarsa a jahar ta Kano.

Wannan lamari dai ya faru ne inda aka fitar da littafansa daga ofishin nasa kuma akasa babbin kwaduna aka garqame ofishin, salar haka dai tun lokacin da Mashahurin Malamin yayi mubaya'a ga tsohon gwamman jahar Engr Rabi'u Musa Kwankwaso da dan takarar jam'iyyar ta PDP Engr Abba Yusuf.

Kamar yadda masu bibiyar labarai suka sani siyasar kano tana ta qara zafafa. 

Allah ya kyuta Amine

Almustapha Suleiman Idris Kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655

No comments