[[siyasa]] Murna tasa kuka da rasa Rai da Raunuka

Share:
Assalamu alaikum warahamatullah.

jama'a barkanmu da wannan lokaci dafatan muna cikin koshin lafiya, kamar yadda aketa fadin sakamakon zabubbuka a Nigeria inda akasami mutane nata nuna murna ga nasarar mutanen dasuka zaba.

Hakan yasa wasu al'ummah samun kansu cikin juyayi na abinda yafaru kamar a karamar hukumar Bakori ta Jahar Katsina wasu sun rasa ransu  yayi zagayen murnar zabe wasu kuma a raunace suka kwana duk da jan hankalin mutane da akayidon gudun faruwar wannan danyen aikin, muna fatan Allah yatsare qara faruwar haka wadanda suka rasu Allah ya jikansu masu rauni kuma Allah ya basu lafiya. Amine

Almustapha Suleiman Idris Kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655

No comments