[Siyasa] Abinda Yasa Atiku Ya Fadi Kano -Fati Muhd

Share:

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu.

Kamar yadda aka tsara bayan dage zaben shugaban kasa dana "yan majalisun tarayya, ranar asabar 23/2/2019 itace ranar da akayi zaben bayan dageshi.

Inda aka gabza zabe tsakanin shugaba maici yanzu Muhammad Buhari, Atiku Abubakar da dai sauran yan takar karkarun jam'iyyun siyasa a Nigeria,

Sai dai an jiyo fitacciyar yar wasan kwaikwayo kuma ta hannun daman dan takarar jam'iyyar PDP Fati Muhd ta bayyana qorafinta awani faifan audio ta sakin bakaken magan ganu ga uwar jam'iyyar PDP Ta jahar Kano komi yayi zafi haka. 

shiga nan don jima kunnenka

👇👇👇👇

https://drive.google.com/file/d/1B5PRDAFuOdMXygxbo2mwLFXBBoI2YCJE/view?usp=drivesdk

ALLAH dai ya kyauta amin. 

 Almustapha Suleiman Idris Kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655

No comments