[[ Noma Toshen Arziqi]] Ziyara ga Manoman Ranin Garin Sha'iskwa

Share:

Ajiya Talata wakilin wannan shafi ya kai ziyara a wani wuri na masu moman rani, inda ya zanta da daya daga cikin manoman inda yayi maibayani dalla dalla yadda noman rani ke samun bunqasa da kuma kawo tattalin arziqi cikin qanqanin lokaci.


Inda yace juriya da maida hankali kesaasami riba mai tsoka.


Yace yanzu dai kakace da Albasa ke tashe inda in mutum ya hada buhu goma zai iya samun kudi sama da dubu dari, shiyasa bakowannen su bane ke yin noman damina ba saboda da rani duk sun sami dokiya mai tsoka.


Don haka shawara ga al'ummah mu matsa muma adama damu shekaru masu zuwa.


Almustapha suleiman idris kankia


abuabdullah.com.ng 


07035674655

No comments