[Labari] Mutane da Yawa Sun Mutu a Harin da Aka Kaiwa Tawagar Kwankwaso

Share:

Assalamu alaikum warahamatullah 

kamar yadda kowa asani siyasa a kano tadau wani irun zafi wanda Allah muke roqo ya kawo karshenta lafiya.

A yau ne dai sanata Rabi'u Musa kwankwaso ke gama zagayen kamfe din sa inda zai gama a Kiru/Bebeji a hanyarsa ansami yamitsi wanda yayi sanadiyyar rasa rayuka da kuma zubar jini a garin Kofa.

👇👇👇👇

https://dailynigerian.com/just-in-kwankwasos-convoy-attacked-in-kano-many-feared-dead/

Allah ya kyauta gaba

Almustapha suleuman Idris kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655

No comments