Fatawa akan Gyaran Sallah

Share:

           Fatawa akan gyaran Sahu
                           ﷽
    TAMBAYA: Tsakin Liman da Ladan, wake da hakkin gyaran sahu?
AMSA: Hakkin Liman ne, kamin ya tada sallah sai ya ga sahu yayi daidai.
Wato, Usman Bin Affan (R T A), yana da dogaran sallah, bai cewar: ALLAHU AKBAR, sai ya ga sahu yayi daidai.
To a duba da haka Liman ya kamata yazama mai sa ido sosai da kuma tawata ga mamuvl don samun daidaito a cikin sahun sallar su.
ALLAH ne mafi sani.
             Sheik Abubakar Mahmud Gumi
               Fatawa mai lamba ta 286
               Almustapha Suleiman Idris kankia
               abuabdullah.com.ng
                07035674655

No comments