[Buhari ya lashe zabe] Shugaba Muhammad Buhari ya lashe zaben Nigeria

Share:

Assalamu alaikum 

Jama'a barkanmu da warhaka dafatan kowa nacikin koshin lafiya amine.

Kamar yadda rahotanni suketa gabata shugaba Muhammad Buharin Nigeria shine wanda ya lashe zaben daya gabata a Nigeria na ranar 23/2/2019 da kuri'a  15,191,847 (miliyan sha biyar da dubu dari da tis'in da daya da dari takwas da arba'in da bakwai), inda dan takarar jam'iyyar PDP Alh Atiku Abubakar ke biye mai da kuri'a 11, 262978. Bambancin tsakanin su shine kuri'a 3,928,869.

Allah ka zaunar da kasarmu lafiya kasa mata albarka.

Amin

Almustapha suleiman Idris kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655


No comments