Akwai Rina a Kaba

Share:

 

  Assalamu alaikum warahamatullah

Kamar yadda jama'a suke ganin matikin da hukumar zabe ( inec) ta dauka da daure kai, takuma bada umarni ga dukkan shugabanin jahohi dasu maida na'urar tantancewa (card reader ) domin yin bincike akansu gudun an chanza wani abu na baynan dake dauke acikinsu.

Idan ba a manta ba irin haka tafaru da kasar Amuruka duk da kware warsu akan ilimin na'ura mai kwakwalwa.

Fatanmu Allah yasa ayi zabe lafiya a kuma samu nasara mai dorewa da zaman lafiya.

Almustapha Suleiman Idris Kankia

abuabdullah.com.ng 

07035674655 

No comments