FATAWA AKAN TSARKIN JIKI
﷽
TAMBAYA: Malan nine matata zata gida , sail nabata Alqur'anil ta kaima mahaifinta . Nasanya shine a akwatin dazata dauka sai dai ita matar tawa tana jinin haila ko nayi laifi yin hakan danayi.
AMSA: A'a , babu laifi tunda shi Alqur'anin an daukane as cikin kayak, bashine maqasudin daukaba, don haka babu komai. Anan ma ko da ga wanda ba musulmiba ya dauka babu komai.
Allah shine mafi sani .
Fatawar sheik Abubakar Mahamud Gumi mai lanbata 248
Almustapha Suleiman Idris Kankia
abuabdullah.com.ng
07035674655
No comments