Yadda zaka nemi katin zama dan kasa awayarka

Share:

[Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Katin Dan Kasa Ta Wayarka

Mutanenmu da dama na shan
wahala da kuma asarar lokaci mai yawa wajen neman katin dan kasa, musamman a yankinmu na Arewa da muke da yawan jama'a.
Hakan yana faruwa ne saboda rashin sanin cikakken yadda tsarin yake hakan yasa yau muka tattara muku bayanai masu muhimman kamar haka:

1 Menene Katin Dan Kasa?
2. Matsayin Katin Dan Kasa
3. Su Waye 'Yan Nigeria
4. Hanyoyi Biyu Da Ake Yin Katin Dan Kasa
5. Abubuwan Da Kake Bukata Domin Yin Katin Dan Kasa
6. Mecece Lambar NIN
7. Yadda Zakayi Idan Ka Manta Lambar Nin Dinka
8. Matsayin Katin Dan Kasa Na Wucin Gadi
9. Abubuwan Da Zaka Iya Yi Da Katin Dan Kasa
10. Zuwa Yaushe Katin Dan Kasarka Zai Fito?
11. Shin Ana Biyan Kudi Wajen Yin Katin Dan Kasa?
12. Yaya Zakayi Idan Ka Batar Da Katin Dan Kasarka?
13. Wuraren Da Ake Yin Register A Kano

Shiga link dinnan dake kasa domin karanta cikakken bayanin:-
https://www.sharfadi.com/2018/12/24/karanta-yanzu-yadda-zaka-nemi-katin-dan-kasa-ta-wayarka/

*Kayi sharing ga sauran 'ya uwa domin su amfana*

OPERATION MU GUDU TARE MU TSIRA TARE!!

No comments