Musabaqar karatun Alqur'ani a makarantar Iro Ayada memorial Bakin kasuwa kankia

Share:

Musabaqar karatun Alqur'ani kenan dake gudana yanzu a makarantar Iro Ayada memorial tsakanin azuzuwan makarantar.
Wannan musabaqar magudane karkashin hukumar makarantar Don qarama daliban kwarin gwuiwa.
Allah yasa atashi lafiya
       Abuabdullahi.com. ng
       07035674655

No comments