Musabaqar karatun Alqur'ani mai girma

Share:

Assalamu alaikum warahamatullah
Makarantar Umar bn Kattab li-tahfuzul Qur'an na farin cikin gayyatar al'ummah musulmi wajen gasar karatun Alqur'ani mai girma wadda take gabatarwa duk karshen shekara wadda zata gudana kamar haka.
Rana: 30/12/2018
Wuri: Harabar makarantar dake Suleiman primary school Gachi kankia
Lokaci: za'a fara da karfe 8:00am in Allah yaso.
Allah yabada ikon zuwa Amin

           Sign management            07035674655

No comments