Me yasa idan na turasako a whatApp bata zuwa da wuri?????

Share:

Me Yasa Idan Na Tura Sako A WhatsApp Baya Zuwa Da
Wuri??
AssalamuAlaikum warahmatullah, ‘Yan uwa yau zamu yi
magana akan yadda in ka tura sako a whatsApp baya zuwa
da wuri, wani lokacin ma ya dinga kamar maka da waya, tana
kamewa.
1. Idan baka da network mai karfi to ko ka tura sako ba zai
saurin zuwa ba har sai sanda ka samu network mai karfi.
2. Idan whatsApp din ya fara nauyi:
WhatsApp yana bukatar duk bayan ‘yan lokuta ka dinga
goge chat dinsa, ko kana wankeshi, to matukar baka yin
daya daga ciki to zai ta baka matsala.
Da yawa sun dauka whatsApp gurin ajiya ne saboda haka
suke adana muhimman abubuwansu akai don haka ba
zasu iya goge chat din su ba, wanda wannan kuskurene,
whatsapp ba gurin ajiya bane duk abinda zaka ajiye ka
ajiyeshi a email dinka.
Yadda zaka yi shine:
Ka shiga alamar menu dake can saman whatsApp dinka, sai
ka shiga “settings” daga nan sai ka shiga “chat” aciki akwai
“chat history” sai ka shiga akwai “delete all chat” da “clear all
chat”.

No comments