MADARASATU UMAR BN KATTAB LI-TAHAFIZUL QUR'AN TAGABATAR DA MUSABAQA TA QARSHEN SHEKARA

Share:

Madarasatu Umar bn kattab tasami nasarar gudanar da musabaqar qarshen shekara wadda ta sami halartar malamai da manyan garin kankia wada tahada da
Ashsheik Khalil kasim
Assheik Umar Faruq
Ashsheik Muhammad Lawal Malwa
Alh Adamu suleiman (mai garin Gachi)
Alh Isa Ali (shugaban kwamitin Babban masallacin kanti)
Alh Musa Maikudi (Chairman careteaker cimmitee kankia local goverment) 
Alh Kasim Yau (Education secretary kankia LGEA)

No comments