Kwastom sunkama Aminu bush fitaccen dan sumogal a katsina

Share:

Binciken da Taskar labarai suka yi, sun gano tun kwanaki
baya jami an kwastam.. sukayi Masa wayo..da cewa yazo
Abuja Domin. Bada wani bahasi…Yana Shiga sai kawai
suka Sakaya shi.
Jaridar Taskar labarai.sun jiyo cewa.ana binciken sa ne
Akan wata takardun korafi da wasu suka rubutawa
kwastam…suka ce ..yanzu shine shugaban Yan sumoga
na yankin Arewa maso yamma.a takardun korafin aka ce
yanzu.
A wajen fiton Kaya shi ne ya maye kwafin.. Alhaji Dahiru
Bara u mangal
Wanda masu korafin suka ce ..ya bar harkar yaja baya da
ita.ya maida karfi a wasu harkokin sa na samun kudi.inji
takardar korafin na wasu da suka rubuta
Jaridar Taskar labarai..ta jiyo cewa..Kwanturolà na
kwastam na kasa kanar Hamid Ali shine ya bada umurnin
kamo shi Aminu Bush kuma yake sa da Ido da tsaron
nasa ..
Jaridar ta gano cewa.duk kwanakin nan Yana tsare ne ba
a ce Masa uffan ba..sai a wannan satin aka fara daukar
jawabin shi..
Jaridar ta gano Aminu bush na da kyakykyawan alaka da
Jami an kwastam..Wanda ya Sanya ake mamakin ya Haka
ta faru a gare shi.

No comments