Dan uwa maza kai Register taron horaswa kyauta akan yadda zakayi karatu a Internet

Share:

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Karatu Ta Internet

Kana Son Kayi Karatu Ta Internet?

Cibiyar bincike da wayar da kan al'umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya tsaf domin gabatar da taro na musamman akan yadda ake yin karatu ta internet.

Za'a koyar da yadda ake karatu ta waya ko computer daga gida.

Akwai makaranta da dama a duniya harda na kyauta da suke bada darasi a Internet.

Rashin sani ne kawai ya sanya kaza ta kwana akan dami!

Maimakon bata lokaci a Facebook, WhatsApp, d.s wannan zai taimaka maka ka kara samun experience sosai.

Dalibin dake karatu a makaranta zai iya yin wani karatun ta yanar gizo mai alaka da naka haka malamin dake daukar wani darasi shima zai iya kara yi ta yanar gizo.

Babu darasin da babu sai dai ma akwai wadanda mu anan bama a fara yin su ba.

*Abubuwan da ake bukata:*
1. Ka tanadi Data Mai Kyau.
2. Kana yin WhatsApp
3. Ka kebe wuri guda a lokacin yin taron
4. Ka tanadi takarda  da abin rubutu.
5. Kayi chaji a wayarka ranar da za'a yi.

*Za' gabatar da wannan taro kamar haka:-
*Rana:* Talata 01,  January 2019.b
*Lokaci:* 09:00 zuwa 10:30 pm.
*Wuri* Online Za'a turawa duk wanda yayi register ta email.

*KYAUTANE TARON*

*Yadda Zakayi Register*
Ka shiga wannan link din Dake Kasa domin yin register:-

https://www.sharfadi.com/2018/12/29/taron-horaswa-kyauta-akan-yadda-ake-karatu-ta-internet/

Allah Ya Bada Sa'adatu.

Kayi *share & forward* ga abokananka.

Basheer Sharfadi Socail Media Strategist.
29-12-2018.

No comments